
Matsalolin Dake Cikin Aure
matsalolin-dake-cikin-aure
About App
Akwai matsalolin maza da yawa wanda yake haddasa rashin zaman lafiya a cikin aure ko kuma saki. Su ne kamar haka: -Karya: Wasu mazan suna yi wa matayen da za su aura karya ta hanyar nuna masu cewa sun mallaki wani abun duniya wanda a zahiri kuma babu abin, ita kuma matar za ta soka tare da kwadayin samun wannan abun bayan an yi aure. Idan macen ta je gidan mijin kuma ta sami a kasin abin da yake fada mata to dole za su samu matsala wanda daga karshe dole za ta ce ya sake ta ko kuma su zauna cik
Developer info