Alquran Warash Mai Hizbi Hizbi
qur'an-warsh-bugun-alh.-abbas-musa-rijiyan-lemo
About App
Wannan application in warash ne mai dauke da Hizbi Hizbi bugun Alhaji Abbas Rijiyan Lemo wanda ya buga shine Muhammad Sagir Yusuf(+2348109969918) domin samun sauran applications in mu za a iya tutunbar numban ta whatsapp.
Developer info