
BinGo Hausa English 2025
kalaman-soyayya-hausa-english
About App
Kadan daga cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwa a soyayyar zamani wanda ya kunshi yaren turanci dana hausa. Wannan manhaja ta kunshi sassa masu inganci wajen habaka soyayyar masoya don rayuwa tare. Ga kadan daga cikin abubuwan da suke cikin wannan littafi namu na masoya. yadda ake soyayya sabbin kalaman soyayya yadda ake zuwa zance wajen budurwa yadda ake tunkarar mace
Developer info