Sheik Yahuza Bauchi Qira'a
sheik-yahuza-bauchi-qira'a
About App
Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun alKur'ani maigirma na malam Yahuza Bauchi. Tana aiki ba tare da data ba. Ayi download kawai a fara saurara Kai tsaye.
Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada ku manta kuyi sharing dinta da sauran yanuwa.
Developer info