
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE
ahmad-sulaiman-online-version
About App
Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman complete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 works with INTERNET CONNECTION! Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad sulaiman complete quran offline sai a duba sauran
Developer info