
Muwadda Malik Dr Ahmad BUK
muwadda-malik-dr-ahmad-buk
About App
Wannan application na dauke da karatun Muwadda Malik na babban malamin sunna wato Dr Ahmad BUK, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara. Bayan karatutuka na Muwadda Mal
Developer info