
Riyadus Saliheen in Hausa MP3
riyadus-saliheen-in-hausa-mp3
About App
Assalamu alaikum wa rahmatullah, Wannan application ne domin kawo muku Karatun littafin Riyadus Saliheen na Imam Abu Zakariyya Yahya Bin. Sharaf An-Nawawi. Mai fassara shine Sheikh Jafar Mahmud Adam. Wannan manhajja na bukatar a kunna data domin tayi aiki. Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen. Kada a manta rating din wannan manhajja ta Riyadus salihin na sheikh
Developer info