
Sheikh Albani Zaria Tafseer
sheikh-albani-zaria-tafseer
About App
Wannan application na dauke da tafseer naa alqurani mai girma wanda Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria.Muna aduar Allah ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
Developer info