
Sheikh Jafar Arba Una Hadith o
sheikh-jafar-arba-una-hadith
About App
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh, Wannan application yana dauke da complete karatun arba'una hadith an nawawi wanda fassarar marigayi sheikh malam jafar mahmud adam allah ya jikansa da rahama ya fassara da bayanai filla-filla.Wannanapplication baya bukatar data donwload domin saurara a ko ina a kuma ko wane lokaci. Hakika malam jafar yayi kokari bayani akan ko wane hadith domin amfanar wa ga al'umar musulmai.Muna aduar allah ya jikan malam ya gafarta masa y akai rahama makoncinsa,
Developer info