Indus Logo
Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3 | Indus Appstore | App Icon

Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3

sheikh-jafar-gwagwarmaya

Verified

4

Rating
Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3 | Indus Appstore | Screenshot
Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3 | Indus Appstore | Screenshot
Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3 | Indus Appstore | Screenshot
Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3 | Indus Appstore | Screenshot

About App

Irin wahalhalun da sheikh jafar mahmud adam da sauran malaman izalah suka sha wajen malaman darikar kano, wanda sun sha wahala sosai kafin su samu nasarar yada sunnar Annabi s.w.a. Sheikh jafar mahmud adam sun sha wahala sosai wajen yan darikar kano wanda ake musu kallon kafirai saboda sun kawo kungiyar izalah, da kuma yadda mutane suka gujesu a lokacin. wannan lakca ta kunshi bayanan malamai biyu 1. Sheikh Abdallah Saleh Pakistan 2. Sheikh Jafar Mahmud Adam Ayi sauraro lafiya.... sannan ka

Developer info

Similar apps

Popular Apps