
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE
tafsirin-izufi-biyar-mp3-offline
About App
Wannan App ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai girma tare da Malam Ja'afar Mahmud Adam. Tafsirin Izufi biyar dake kasa ne. Wato Surah Al Jumuah (Yusabbihu) zuwa Surah An Nas (Nasi). Domin wadansu karatuttukan na sheikh ja'afar mahmud adam kamar su: Umdatul Ahkam mp3 Bulugul Miram Riyadussalihin Kitab Tauhid Arbaun Hadith Bayani kan aikin Hajji da umra Tafseer suratul Baqarah Matasa nagari Hakkokin mata a musulunci Boko Halal Bayani kan Jinin Haila da dai sauransu da
Developer info